KannywoodLabaran DuniyaSeries FilmWorld News
Alhamdulillah Akwai Shagali Auran Ahmad Ali Nuhu Da Nah hafsat Idris
Gaskiya Wannan Al’amari Zai Matukar Bawa Mutane Mamaki Ace Da Agurin Shugaban Masana’antar Kannywood Zai Auri ‘Yar Jaruma A Masana’antar Shirya Fina Finan.
Ganin Yacce Hotunan Soyayya Tsakanin Fatima Ali Nuhu Da Nanah Hafsat Idris a Shafukan Sada Zumunata Toh Ba Hakanan Kawai Bane!!!.
Hakan Ya Tabbatane Sakamakon Ganin Yadda Take Posting Din Hotunansa a Shafunsa.
Menene Ra’ayinku Dan Ganeda Wannan Alaqar Dake Tsakaninsu? Ku Bayyana Ra’ayinku a Comment Section Mungode.