Uncategorized

Allah Sarki Ashe Dama Abinda Ya Faru Da Baba Dan Audu (Rabi’u Rikadawa)Kenan Kalli Kaga….

Tabbas Wadannan Hotunan Sun Tashi Hankalin Masoyan Rabi’u Rikadawa Domin Ganin Yadda Yai abun Tausayi Acikin Hotunan Indai Ka Nada Imani Sai kaji Tausayinshi.

Amma Kuma Ma Abinda ake Yadawa Akan Lamarin Sune Sukafi Tashin Hankalin Mutane Na Cewa Da Akeyi Wani Abu Ya Faru Dashi Mara Kyau.

Amma Kuma Gaskiyar Al’amari Akai Bakomai bane Hasalima An Dauke Sune a Cikin Shirin Film.

Kuci Kaba da Yimasa Fatan Alkairi A matsayin Ku Na Masoyanshi Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button