KannywoodSeries Film
LABARINA SEASON 7 EPISODE
Tabbas shirin labarina Ya zoda sabo batu domin chanza Sumayya ta farko da mu sanya ta dayar Sumayyar ya Matukar bawa Mutane Mamaki saboda farko wannan shirin an farane da Nafisa Abdullahi sai kuma aka musanya da Fati Washa.
Dukda cewa itama Fati Washar tayi kokari a gurbin da aka Saka ta Amma Mai karatu menene Ra’ayinku Akan canza Sumayyar ta farko