KannywoodLabaran HausaSiyasaWorld News

Masha Allah Kalli Yadda Aka kawo Karshan Sheri’ar Abdul’jabbar

Gaskiyar magana kan sheri’ar Abdul’jabbar shine wannan maganar sanin kan kune tajuma ana ta janta ba’a yankemar hukunciba kamar yadda doka ta tanada ba.

Kuma kowa ya San cewa Abdul’jabbar ya aikata babban Abun mamaki Dan gane da Abun da ake zarginsa kan kuskuran da aka cee yayi a baya Amma har yanzu Gaskiyar taki Bayyana.

Ma’anadai anata daga sheri’ar sah saboda San rai da mutanan muke da shi shiyasa har kawo iyanzu ba’a yankemar hukuncin ba.

Toh Allah ya iya mana badan halin muba mingode da ziyartar wannan shafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button