KannywoodLabaran HausaSiyasaWorld News
Innanillahi! Wa’inna’ilehi Raji’un Jana’Izar Kamal Aboki Kenan fuchaccan Jarumin Kannywood
Tabbas wannan mutuwar ta Kamal Aboki wato Fuchacchan Jarumin Kannywood dinnan ta Rikirkita Mutane lissafi ba Kuma Iya mutanan kannywood ba.
har da sauran jama’ar gari wato ansha jumamin wannan mutuwa duk da cewa kowa baifi karfin Hakanba Amma mutuwar Kamal Aboki ta kasance kamar mutuwar Fuji’a cee dan haka ba abin da zaa’ce sai dai Allah ya jikansa.
Mungode da ziyarar wannan shafi.