KannywoodSiyasaWorld News
Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Kotu Zata Rushesu
A Cigaba Da Shari’ar Dake Tsakanin Zababben Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusif Da Dan Takarar Gwamnan Nasiru Yusif Gawuna Yau Ankawo Larsen Al’amarin.
Ganin Cewa Gwamnatin Mai Karatu Zata Iya Nasara Yasa Mawaki Nasu Dauda Kahutu Rarara Ya Saki Zazzafar Wakar.
Amma Har Yanzu Bayan Tuhumar Da Ake Yiwa Ba Alamun Cewa Za’a Saukeshi Da Karagar Mulkinsa.
Menene Ra’ayinku Akan Wannan Rahoton?
Mungode Da Kawo Ziyara.