KannywoodSeries FilmWorld News
Gaskiya Ta Bayyana Umar M Shariff Ya Bayyana Wacce Yake so a Kannywood Hadiza Gabon
Kamar Yadda Mai Karatu Ya Sani Akwai Wani Shiri Kan YouTube Da Akewa Taken Dandalin Hadiza Gabon, Inda Take Kira Shahararru Tayi Hira Dasu Kan Abinda Ya Shafi Rayuwarsu.
Anan Jarumar Cikin Sa’a Ta Gayyato Mawakin ( Umar M Shariff ) A Cikin Jerun Tambayoyin Da Tayi Masa Ya Bayyana Mata Cewa Itace Yake So a Masana’antar Kannywood.
Dukda Cewa A Lokacin Da Yake Bayyana Mata Hakan Yayine Cikin Raha Da Barkwanci Amma Wasu Na Zatan Akwai Wani Abu Aranshi Kan Haka.
Mai Karatu Menene Ra’ayinka Dan Gane Wannan Al’amari? Kaci Gaba Da Ziyartar Wannan Shafi Dan Samun Labarai Da Dumi Duminsu.