KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmWorld News
Innanillahi Wa’inna Ilaihin Raji’un Halinda Mahaifiyar Kamal Aboki ta shiga Lokacin Mutuwarsa Dole Katausaya…..
Bayan Mutuwar Kamal Aboki Fichacchan Jarumin Kannywood din nan wato magana ta gaskiya shine Lokacin da a kazo aka fadawa mahaifansa karo daya.
Batareda ance da su yayi Hadarin Mota ba wato ya gamu da Hadarin Mota yana Asibiti ba tabbas sun girgiza da jin wannan batu duk da cewa kowanna Mai rai mamacine Amma tabbas kowaye aka fada masa mutuwar Wani nasa lokaci daya.
Kamar wannan mutuwar ta Kamal Aboki matashin Jarumin dole sai ya girgiza dan haka wannanma ta girgiza danginsa da wannan muke Kara Mika ta’aziyyarmu gun iyayen Kamal Aboki Allah yaji kanmu dashi domin Al’barkar Annabi Muhammadu S’A’W.
Mungode da ziyararmu…..