KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaSeries FilmSiyasaWorld News
Innanillahi! Wainna Ilaihin Raji’Un-Daya Daga Cikin Jaruman Kannywood Ta gamu Da Hadarin Mota Kalli Halinda Take Ciki…..
Subahanallahi! Tabbas Indai mutum Yana da Tausayi Yaga Wannan Bidiyon sai ya Tausayamata Kuma sai ya mata addu’ar Allah ya Bata Lafiya Daga Wannan Halinda Take a ciki Domin kuwa.
Wannan Abu Zai Iya Faruwa da Kowa Bawai Sai Dan Film ba Ma’anadai Abuda Ya Faru da Ita Ta Dalilin Wannan Hadarin Motar Da Tayi Toh Allah Ya Bata Lafiya Mukuma Allah ya Kiyayemu Gabadaya…
Mungode da Ziyarar Wannan Shafin……