KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicWorld News

Kalu Innanillahi! Kalli Videon Yadda Mummunar Girgizar Kasa Tafaru A Cikin Wani Masallaci ga Bidiyon…

Tabbas Ikon Allah Sai Kallo Domin Kuwa Komai ka Gani Mukaddarine Kamar dai Wannan Abunda Ya Faru A Cikin Wannan Masallaci Da Kake Gani Yanzu Haka Wanda Girgizar Kasa Ta Rutsa dashi A Wata Kasar Musilmau DaKe Tsaka da Sallah A wannan Lokaci.

Wannan Mutane da Wannan Abu Ya Faru da su tabbas Addu’a Suke Bukata A garemu ba Wani Abu ba A wannan Lokaci Ya Kai Mai Karanta Wannan Abunda Ya Faru Dasu A Wannan Lokaci Ana Bukatar Addu’a A gareka Dan Allah.Mungode…….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button