KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Tofah! Kalli Videon Tattakin Wakilan Rarara Sunje Yiwa Abba Al’mustapha Ta’aziyar Mahaifiyar Bayan Wasu…

Tabbas Wannan Abu Akwai Abun Mamaki Matuka Kamar Yadda Kuke Gani Dai Aisha Humaira Da Sauran Makusantan Rarara Sune a Wannan Guri Da Kuke Gani Kamar Haka a Baya Dai Kunsan Cewa…

Dauda Kahutu Rarara Basa Tafiya Daya Da Abba Al’mustapha Wato Abba Na Abba Sanin Kankune Cewa Bama Jam’iyarsu Daya Ba Amma Duk da Haka Bai Hanasu Gaisuwa Ta Mutinci Ba Damun Haka Ake So Allah Ya Jikanta Ya Yimata Rahma Ameen…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button