Uncategorized
Innanillahi! Wa’inna’Ilaihi’Un Ambaliyar Ruwa Yayi Sanadiyar Mutuwar Bayin Allah Wasu Kuma Sunsha Dakyar a Jihar Kebbi Kalli Bidiyon.👇
Innanillahi! Wa’inna’Ilaihi’Un Ambaliyar Ruwa Yayi Sanadiyar Mutuwar Bayin Allah Wasu Kuma Sunsha Dakyar.
A Wasu Yankuna A Yankin Africa Suna Fama Da Ambaliyar Ruwa Sakamakon Rashin Wadatacciyar Magudanar Ruwa.
A Jihar Ta Kebbin Ansamu Ambaliyar Ruwanne a Wani. Kauye.
Wane Fata Zakuwa Mazauna Wannan Gari??