Labaran HausaWorld News
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN ALLAHA YAYIWA SHEIKH GERO ARUGUNGUN RASUWA KALLI CIKAKKEN BIDIYAN
Shahararren Malamin nan Mai Yada Da’awa Musulunci Sheikh Gero Arugungun Allah Yayi Masa Rasuwa .
Gaskiya Wannan Babban Rashine Saboda Malam Gero Malamine Da Yake Daga Cikin Masu Yada Da’awar Musulunci.
Muna Fatan Allah Yajikan Malam Ya Gafarta Masa Yasa Ayyukan Sa Na Gari Su Bishi.