Yanzu Yanzu Gwamnatin Jihar Kano Ta Bada Umarnin Kawo Karshen Sheri’ar Abduljabbar Kabara Kalli Jawabin Abba Gida Gida👇👇👇
Gwamnatin Abba Gida Gida Tayi Bayani Kan Maganar Abduljabbar Nasiru Kabara Abba Kabir Yusif Ya Bayyana Manyan Dalilen Da Zasu Sah a Kawo Karshen Sheri’ar Batare Da Jan Lokaci Ba Sanna Kuma.
Kamar Yadda Kuka Sani Cewa Abdul’jabbar Tin a Baya An Kasa Yanke Masa Hukunci Kamar Yadda Doka Ta Tanada Kan Abun Da Ya Faru a Baya Har Ake Zarginsa Da Cewa Yayi Batanci Wa Manzon Allah S’A’W.
Wannan Babban Abu Da Yayi Shine Yasa Aka Tsareshi a Gidan Kaso Daga Bisani Kuma Har Aka Bada Damar Yin Zama a Kotu Dan Gano Bakin Zaren Kan Maganganin Da Yayi Amma Kuma An Fashinci Cewa Bayyi Dai dai Ba Amma Sheri’ar Taki Zuwa Karshe.
Shine Ake Gani Cewa Ko Sabuwar Gwamnatin Jihar Kano Ma’ana Gwamnatin Abba Gida Gida Zata Dubi Al’amarin Ta Nemo Mafita Kan Maganar Zuwa Yanzu Dai Mutane Sunji Shiru Koya Abu Yake.