KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Allah Mai Iko,’Kalli cikakken Videon Wani Dan Niger Mai Kama Da Mawaki Hamisu Breaker Abun Mamaki Kalli Bidiyon…

Tabbas Iko Sai Allah Wannan Shine Bayyanar Wani Dan Niger Da Yayi Kama Da Mawaki Hamisu Breaker Wato Wannan Bawan Allah Dan Asalin Niger Mai Kama Da fichaccen Mawaki Hamisu Breaker Ya.

Bayyana Kansane Bayan Yaji Mutane Suna Ta Cewa Kamar Su Daya Da Shi Har Suna Cewa Wllh Sak Kamar An tsaga Kara a Fadarsu Shiyasa Ake Ta Dora Hotunansa Da Video a Kafafan Sada Zumuntah.

Amma Ku Menene Ra’ayinku Kan Wannan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button