KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaUncategorizedWorld News
Gaskiyar Magana Kan Juyin Mulkin Nigeria Kalli Vidieo Tattaunawar Manyan Sojojin Nigeria Ta Kai Tsaye Kan Maganar Juyin Mulk Tinubu Ya…
Wannan Shine Maganar Gaskiya Kan Yuwuwar Juyin Mulkin Nigeria Shugaban Sojojin Kasar Tabbas An Samu Zama Da Shi Kan Wannan Lamari Da Ake Ciki a Wannan Kasa Ta Nigeria Domin a Gano Bakin Zaren Wato a Gano Ida Gizon Yake Saka Kan Maganar Juyin Mulki Da Ake.
Tayi a Nigeria Dukda Cewa An Dade Anata Cece Kuce Kan Wannan Magana Harma Wasu Mutanan Kasar Suke Cewa Wannan Maganar Ba Mai Yuwuwa Bace Domin Kuwa Lamarin Nigeria Sai Dai Allah Kawai Amma Bawani Wanda Zai Iya Chanza Ta Toh Allah Ya Chanza Mana Da Alkhairi.
Amma Menene Ra’ayinka Ko Naki.