KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSiyasaWorld News
Matar Ta Bayyana Halin Da Nigeria Ke Ciki a Ranar Da Gwamnatin Kasar Ke Kira Da Ranar Samun Yancin Kai…
Matar Ta Bayyana Halin Da Nigeria Ke Ciki a Ranar Da Gwamnatin Kasar Ke Kira Da Ranar Samun Yancin Kai Wannan Matar Ta Bayyana Halin Da Nigeria Take Ciki Nee Bayan Taji Gwamnatin Kasar Na Kira Ga Sauran Mutane Cewa Murnar Samun Yancin Kasa Na Cika Shekaru l 63 l Inda Ta.
Kira Hakan Da Wani Abu Nee Kawai Wanda Gwamnatin Ke Kira Da Farin Cikin Samun Yancin Kai Amma Mutane Nigeria Babu Wani Chanji Da Muka Gani Ko Kuma Cigaba Matar Ta Fadi Hakan Cikin Wani Yanayi Toh Allah Ya Kawo Mana Shugabanni Masu Kaunar Mu Dan Al’barkar Annabi Da Al’qurani Ameen…