KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSiyasaWorld News
Tirqashi!😅An Maka Mawaki Rarara a Kotu Bisa Zarginsa Da…
An Maka Mawaki Rarara a Kotu Bisa Zarginsa Da Wasu Manyan Lefuka Wanda Ake Zargin Yayi a kwanakin Baya Tabbas Mawaki Dauda Kahutu Rarara In Baku Mantaba Akwai Wani Bawan Allah Babban Dan Kasuwa a Jihar Kano Wanda Ya Maka Mawakin Rarara a.
Wata Babbar Kotu Da Take a Cikin Garin Kano Kan Wasu Kudadensa Da Yace Rarara Ya Cinye Masa Ya Karbi Kudinne Bisa Dalilin Yace Masa Ya Kawo Su Zaa Gudanar Da Wani Kasuwanci Kuma Sai Yaji Shuru Ma’anadai Rarara Yana Shirin Cinye Masa Kudinsa.
Menene Ra’ayinku Kan Wannan Lamarin .