KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSiyasaWorld News
Tirqashi!!! Kaji Wai Sunyi Appeal Hhhh😅😂😅
Tirqashi Kaji Wai Sunyi Appeal Hhhh Wata Sabuwa Jawabin Tsohon Gwamnan Jihar Kano Ganduje Da Mademakinsa Dr Nasiru Yusif Gawuna Wanda Aka Bayyana Cewa Yayi Nasarar Lashe Zaben Jihar Kano a Kotu Sai Kuma Gashi Daga Baya Sunji Ance Wai Sunyi Appeal Ma’anadai Sun Daukaka Kara a Kotun Gaba Wai Sai Hakan Ya Basu Dariya Toh Allah Ya Baiwa Me Gaskiya Nasara.