KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmWorld News

Wata Sabuwa Labarina Karona Biyu An’sake Gano Kuskuren Da Aminu Saira Yayi Kalli Videon Gurin Da…

Tabbas Wannan Abun Yayi Mutukar Baiwa Mutane Mamaki Fiye Da Yadda Mutane Suke Tunani Dukda Cewa Mashiryin Shirin Wato Aminu Saira Ya Dade Yana Fitowa Yana Cewa Da Allah a Dungai Musu Uziri Kan Abubuwan Da Ake Gani a Cikin Shirin Ma’anadai.

Na Kuskure Ammafa Dukda Hakan Bai Hana Masu Kallon Film Din Ba Su Cigaba Da Zaiyano Matsalar Da Suke Tunanin Ta Faru a Cikin Film Din Ba Kamar Yadda Suka Gano Wannan Akasin Da Aka Samu Na Daukar Bangare Biyu a Guri Daya Toh Allah Ya Iya Mana Domin Mu Baza Mu Iya Ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button