KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Alhamdulillahi Kalli Bidiyon Angon Daya Auri Mata Ukku Rana Daya Abunda Yaja Hankalin Mutane A Gari…

Alhamdulillahi Kalli Bidiyon Angon Daya Auri Mata Ukku Rana Daya Abunda Yaja Hankalin Mutane A Kafafan Sada Zumunta Kamar Irin Su Facebook Da Istergram You’tube Da Kuma Sauran Su Ganin Wannan Abun Mamaki Nee A Wannan Zamani Duba Da Irin Yanayin Da Ake Ciki Shiyasa Ake.

Jinjinawa Wannan Mutum Tabbas Yayi Namijin Kokari-Amma Duk Da Hakan Wasu Samarin Suke Ganin Wai Da Sune Sai Sun Cike Dayar Wato Su Zama Hudun Gaba Daya Wanda Kuma Hakanma Ba Kowane Zai Iya Ba Aurar Mata Uku Rana Daya Hmmm,Toh Mude Allah Ya Basu Zaman Lafiya Zamuce Kawai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button