KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaSeries FilmSiyasaWorld News
Allahu Aqbar Kalli Cikakken Videon Sarki Sunusi Lamido Sunusi Tareda Sabuwar Amaryarsa a Kasa Mai Tsarki Yayin Da Suke…
Allahu Aqbar Kalli Cikakken Videon Sarki Sunusi Lamido Sunusi Tareda Sabuwar Amaryarsa a Kasa Mai Tsarki Yayin Da Suke Tsaka Da Ibadar Allah a Kasar Ta Saudiyya Wannan Amarya Ta Sarki Sunusi Tana Daya Daga Cikin.
Sauran Matansa Da Suka Ziyarci Zuwa Kasa Mai Tsarki Bayan An Daura Auran Su Da Ita Tabbas Wannan Ziyara Da Sukayi Tayi Mutukar Jan Hankali a Kafafan Sada Zumunta Na Zamani oh Muna Fatan Allah Ya Karbi Ibadinmu.