KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmWorld News

Dalilin Da Yasa Mukeyin Mauludin Annabi A Cikin Shirin Izzar So,Duk Da Kasancewa Ta Ni Cikakken Dan Izalahne Amma Hakan…

Dalilin Da Yasa Mukeyin Mauludin Annabi A Cikin Shirin Izzar So,Duk Da Kasancewa Ta Ni Cikakken Dan Izalahne Amma Hakan Bai Hanamu Yin Mauludin Ba Shine Tabbas Wasu Sina Cewa Dan Izalah Bazai Mauludi Ba Bisa Wasu Dalilai Da Dama Wanda.

Kuma Hakan Ba Shine Zai Hanamu Yin Mauludi A Cikin Shirin Izzar So Ba Domin Kuwa Ba Wannan Shekarar Muka Fara Mauludi Cikin Shirin Ba Sabuda Haka Kowa Ya Tsaya A Matsayarsa Allah Ya Bamu Albarkacin Annabi Muhammadu S’A’W 🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button