KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
An Daura Auran Wani Matashi Dan Kimanin Shekara 15- Da Amaryarsa Mai Shekara 12-A Garin Zariya Jihar Kaduna I Kalli Jerin Hotunan Ma’Auratan
Wannan Daura Aure Da Akai Da Shagalin Bikin Ya Haifar Da Zazzafar Mahawara a Tsakanin Al’ummar Unguwar Da Lamarin Ya Faru Inda Wasu Ke Cewa Hakan Bai Dace Ba Kamata Yayi a Bari Su Kara Girma Yayin Da Wasu a Bangare Guda Suke Cewa Hakan Ya Dace Domin Kuwa Da Zinar Wuri Gwara Auran Wuri.
Kunji’fah Menene Ra’ayoyikanku.Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya