KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmWorld News

Innanillahi🤣Hakika Babu Abun Da Yake Mutukar Bani Tsoro Kamar Innatuna Zan Mutu Cewar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya…

Babu Shakka Wannan Magana Tayi Mutukar Baiwa Mutane Mamaki Dubada Cewa Jarumar Ita Da Kanta Tayi Wannan Abu a Baya Batareda Tayi Tunanin Cewa Akwai Lokacin Da Zai’zo Wanda Zatayi Dana Sani Dukda Cewa Wasu Mutanan Indan Suna Yin Wasu Abubuwa.

Idanuwansu Rufewa Suke Basa Tunanin Mai Zaije Ya Dawo Amma Kuma Sai Gashi Jarumar Maryam Yahaya Ita Kan Tayi Ladamar Yin Abun Da Tayi a Baya Toh Allah Ya Amshi Tubanmu Sannan Kuma Ya Tsaremu Da Aikin Dana Sani Dan Alfarmar Muhammadu Rasulillahi S’A’W.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button