KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaSeries FilmWorld News

Masha Allah Kalli Bidiyon Shu’aibu Lawan Kumurci Tare Da Sabuwar Amaryarsa Wadda Ya Aura Sina Shan Soyayya…

Shu’aibu Lawan Kumurci Ya Sake Yin Sabon Aure Bayan Rasuwar Tsohuwar Matar Sa! Wato Balaraba Wadda Ta Rasu a Baya Bayan Ta Rasu Ya Dade Bai Samu Wadda Yake Ganin Zai Iya Aura Ba Sai Kuma Yanzu Allah Ya Hadashi Da Budurwa Yar Kimanin Shekara 18-Allah Ya Basu Zaman Lafiya Ya Kawo Ziria Daiyaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button