KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmWorld News

Allah Sarki Tsohuwar Jarumar Mu Ta! Kannywood Kenan Hafsat Idris Tare Da Yayan Ta Sina

Tsohuwar Jarumar Mu Ta Kannywood Kenan Hafsat Idris Tare Da Yayan Ta! Sina Cikin Farin Ciki Da Annushuwa Tabbas Wannan Lamari Ya Dauki Hankalin Mutane Mutuka A Kafafan Sada Zumunta Kamar Irin Su Facebook Istergram You’tube Da Sauran Su Wasu Sina Ganin Cewa Abun Da.

Yasa Mutane Suke Cewa Wannan Abu Ya Burgesu Shine Sabuda Jarumar Ta Bayyana Yaranta A Matsayin Wanda Suke Bata Farin Ciki Take Basu Abun Ya Burge Sosai Allah Ka Bamu Ziri’a Dayyaba Domin Annabin Rahma S’A’W.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button