KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Innanillahi😭Mutuwar Aminu S. Bono Ta Tabbata An Gudanar Da Jana Izar Sa! Karfe 8:30 Am Ranar Talata Kalli Yadda Abun Ya Kasance A Unguwar…

Innanillahi Wa’Inna Ilaihin Raji’Un😭Gaskiyar Magana Kan Mutuwar Aminu S. Bono Ta Tabbata Ya Rasu Ranar Litini Ba Kamar Yadda Mutane Suke Cewa Bai Rasu Ba Wai Yana Asibiti Wannan Magana Ba Gaskiya Bace Bawan Allah Wato Aminu S. Bono Allah Ya Karbi Rayuwarsa Kamar Yadda Kowa Ya Sani Dukkan Mai Rai Mamacine Sai Dai Muce Allah Yayi Masa Rahma Allah Yasa Mutuwa Hutuce A Garemu Baki Daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button