KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaUncategorizedWorld News
Allah Sarki!😭Bayan Mutuwar Marigayi Aminu S. Bono Dauda Kahutu Rarara Ya Ziyarci Gidan Dan Tallafawa A Halinsa Kan…
Allah Sarki!😭Bayan Mutuwar Marigayi Aminu S. Bono Dauda Kahutu Rarara Ya Ziyarci Gidan Dan Tallafawa A Halinsa Kan Wasu Al’amura Da Suka Shafesu Na Yau Da Kullum Kamar Irin Biyan Kudin Makarantar yaransa Da Kuma Sauransu Shahararran Mawaki Wato.
Dauda Kahutu Rarara Ya Bayyana Hakanne Bayan Ya Ziyarci Gidan Marigayin Inda Yan Uwan Aminu S. Bono Da Kuma Sauran Jama’ar Gari Suka Ya Bawa Wannan Bawan Allah Wato Dauda Kahutu Rarara Allah Ya Taimaki Rayuwar Mu Gaba Daya Ameen.