KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Masha Allah Wannan Wata Karamar Yarinya Kenan Wadda Akaiwa Aure Nan Itace Da Kawayenta A…

Masha Allah Wannan Wata Karamar Yarinya Kenan Wadda Akaiwa Aure Nan Itace Da Kawayenta A Gurin Filani Days inda Wasu Mutanan Suke Cewa Wannan Yarinyar Tayi Kankanta Ace Ammata.

Aure Yanzu Bai Kamata Ba Duk Da Dai Ance Da Zinar Wuri Gwara Auren Wuri Dan Haka Wasu Suke Cewa Hakan Yayi Dai Dai Menene Ra’ayinku Mudai Munayi Musu Fatan Alkhairi.

Menene Ra’ayinku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button