KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Tsokacin Malam Aminu Ibrahim Daurawa: Akan Tsadar Kayan Abinci: Tinubu Kaji Tsoran Allah…
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kamar Yadda Kuka Sani Malamin Addinin Musulinci Ne Wanda Yake Kokari Wajen So Yaga Ya Tunatar Da Al’umma Dan Ganin An Gudu Tare An Kuma Tsira Tare Dan Haka.
Malamin Ya Fito Yana Kokarin Tunatar Da Shugabanni Kan Abin Da Yake Faru A Kasar Nan A Wannan Lokaci Toh Allah Ya Gyara Mana Baki Daya.