KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Cikakken Tarishin Fatima Hussain-Maryam A Cikin Shirin Labarina Kamar Yadda…
Cikakken Tarishin Fatima Hussain-Maryam A Cikin Shirin Labarina Kamar Yadda Kuka Sani Cewa Fatima Hussain Ma’ana Dai Maryam A Cikin Shirin Labarina Anyi Hira Da Ita Inda Tace Takaicecen Tarishinta Shine.
An Haifetane A Garin Jos Daga Baya Suka Koma Abuja Sannan Kuma Suka Komo Kaduna Da Zama A Garin Kadunan Nema Har Ta Fara Hakar Film Sai Kuma Allah Ya Kawota Jihar Kano Dalilin Film Din Labarina Wannan Shine Kadan Daga Cikin Tarishinta.
Mungode Da Ziyar Wannan Shafikan.