KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

BA A IYA FILM NE!! Zan Iya Auren Talaka Ba! A Rayuwar Zahiri Ma Zan Iya Cewar Jaruma Maryam A Cikin Shirin Labarina…

Zan Iya Auren Talaka Ba! A Rayuwar Zahiri Ma Zan Iya Cewar Jaruma Maryam A Cikin Shirin Labarina Tabbas Wannan Lamari Akwai Abun Dubawa Duk Da Cewa Jarumar Tayi Bayanin Da Yake Nuni Da Cewa Itama Asalinta Yar Gidan Masu Rufin Asiri Cee Kunga Kuwa Me Zaisa Taki Aurar Talaka?

Amma Kukuwa Menene Ra’ayinku?

Fatan Alkhairi 🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button