KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
MASHA ALLAH; Yadda Dan Wasan Kwallon Kafa Ahmad Musa Ya Kai’wa Gwabna Abba Kabir Yusuf Ziyara Tareda Yi Masa…
MASHA ALLAH; Yadda Dan Wasan Kwallon Kafa Ahmad Musa Ya Kai’wa Gwabna Abba Kabir Yusuf Ziyara Tareda Yi Masa Jinjina Kan Abubuwan Da Yakeyi Na Ci Gaba Inda.
Gwabnan Shima Ya Yaba Masa Sosai Kan Yadda Yake Gudanar Da Kwallon Kafarsa Da Kuma Taimakon Marassa Karfi Da Yakeyi Allah Ya Taimakemu Gaba Daya.
Fatan Alkhairi 🤲