KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Babu Abin Dake Konamin Rai Kamar Yara Samari Da Suke Cewa Suna Son Soyayya Dani- Hadizan Saima Yayin…
Babu Abin Dake Konamin Rai Kamar Yara Samari Da Suke Cewa Suna Son Soyayya Dani Hadizan Saima Yayin Da Nake Jin Irin Wannan Maganganu Tabbas.
Abin Yana Damuna Matuka Sabuda Ni Ba Yarinya Bace Bare Har Samari Yara Su Ringa Fadar Irin Wannan Maganar Akaina.
Toh Kunji Dai Batun Hadizan Saima Akan Abinda Samari Yara Ke Cemata Kan Soo. Menene Ra’ayinku Kan Wannan Lamari Mungode.
Fatan Alkhairi 🤲