KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Abale Yayi Abunda Ba Kowanna Namiji Ne Zai Iya Ba- Kalli Yadda Yake Taya Matarsa Rainon Yarinyar Su…
Abale Yayi Abunda Ba Kowanna Namiji Ne Zai Iya Ba- Kalli Yadda Yake Taya Matarsa Rainon Yarinyar Su Tabbas Jarumi Abale Yayi Abin Mamaki Ganin Yadda Ya Saki Wannan Abu A Kafafan Sada Zumunta Duk Da Cewa Hakan Ya Zama Abin Zamani Da.
Mutane Suke Yawanyi Amma Wasu Suna Ganin Kamar Hakan Bai Kamata Ba Sai Dai Kuma Ai Kowa Da Irin Ra’ayinsa Amma Kukuwa Menene Ra’ayinku? Kan Wannan Lamari Mungode Da Ziyarar Wannan Shafi Namu Mai Albarka.
Fatan Alkhairi 🤲