KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Hanyoyi Uku 3 Na Haddace Alkur’ani Cikin Sauki, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Allah Ya Saka Da Alkhairi
Hanyoyi Uku 3 Na Haddace Alkur’ani Cikin Sauki, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Allah Ya Saka Da Alkhairi 

Hanyoyi Uku 3 Na Haddace Alkur’ani Cikin Sauki, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Allah Ya Saka Da Alkhairi A Bayanin Da Malam Aminu Ibrahim Daurawan Yayi Ya Bayyana Cewa Idan Mutum Yana Son.
Haddace Alkur’ani Cikin Sauki Sai Yabi Hanyoyi Kamar Haka Na Farko Yasa A Ransa Wato Ya Kudurada Niyar Haddace Alkur’ani Mai Girma Sai Na Biyu Kuma Shine Ya Shirya Jurar Duk Wani Matsatsi Na Rayuwa.
Na Uku Kuma Shine Ya Rinka Yawan Addu’a Wato Rokon Allah A Ko Wanna Irin Lokaci Domin Allah Ya Bashi Ikon Haddace Alkur’ani Mai Girma Tabbas Wannan Sune Hanyoyi Guda Uku Wanda Ya Kamata Damun Sauran Mutane Su Ringabi Allah Ya Bada Iko.

Fatan Alkhairi