KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
A Karshe Dai Mawaki Kawu Dan Sarki Ya Aske Gashin Kansa Tass A Yayin Gabatar Da Ibadah A Kasa Mai Tsarki Wato…
Masha Allah A Karshe Dai Mawaki Kawu Dan Sarki Ya Aske Gashin Kansa Tass A Yayin Gabatar Da Ibadah A Kasa Mai Tsarki Wato Mawakin Kawu Dan Sarki Ya Halacci Zuwa Kasar Saudiyya Domin.
Gudanar Da Ibadar Allah Tabbas Kowa Yasan Duk Wanda Zaije Aikin Hajji Sai Ya Aske Gashinsa In Akwai Gashi A Kansa Toh Allah Ya Karbi Ibadinmu.
Fatan Alkhairi 🤲