KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
TAMBAYA; Malam Babana Yana So Yayi Mini Auren Dole Kuma Ni Banson Mijin, Dan Allah Kayi Masa Nasiha.👇
Qalu Innanillahi’Wa’inna Ilaihin Raji’Un Malam Babana Yana So Yayi Mini Auren Dole Kuma Ni Banson Mijin, Dan Allah Kayi Masa Nasiha Tirkashi Wata Sabuwa Tabbas Auren Dole Bashi Da Dadi Domin Kuwa Duk.
Wadda Akaiwa Zai Ringajin Ba Dadi A Lokacin Da Akaimar Koda Karshe Shine Mafi Alkhairi Toh Shifa A Sannan Ba Zai Fashinci Hakan Ba Dan Haka Muke Kira Ga Sauran Iyaye Dan Allah Su Ringa Tsayawa Su Fashintar Yaransu Kafin Su Yanke Hukuncin Aurar Da Su Fatan Alkhairi 🤲.
Allah Yasa Adace🙏