KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Alhamdulillah; Hukumar Hisbah Reshen Karamar Hukumar Birni Tayi Nasarar Danke Wasu Mata Masu Sace-Sace A Cikin Kasuwanni Musamman…
Alhamdulillah; Hukumar Hisbah Reshen Karamar Hukumar Birni Tayi Nasarar Danke Wasu Mata Masu Sace-Sace A Cikin Kasuwanni Musamman Wannan Lokaci Na.
Gabatowar Karamar Sallah Sabuda A Lokacinne Dubban Al’ummar Annabi S.a.w Suka Fi Zuwa Kasuwanni Domin Sayaryar Kayan Sallah A Sannan Su Kuma Masu Macecciyar Zuciya Suke.
Zuwa Kasuwanni Da Mummunar Niya Toh Wadannan Dai Allah Yasa Anyi Nasara Akan Su Inda Hukumar Hisbah Ta Ram Da Su Allah Ya Tsaremu Da Sharrin Zuciya.
Fatan Alkhairi 🙏.