KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Allah Mai Iko Kuma Mai Yadda Yaso A Sanda Yaso Wannan Halitta Akwai Abin Tausayi Allah Mungode Maka🙏…
Allah Mai Iko Kuma Mai Yadda Yaso A Sanda Yaso Wannan Halitta Akwai Abin Tausayi Allah Mungode Maka Tabbas Allah Shine Abun Godiya Ako Wannan Yanayi.
Dan Adam Yake Ciki Toh Ya Kamata Ya Zama Yana Godewa Allah A Kowanna Hali Kuwa Allah Yasa Mucika Da Imani Domin Albarkacin Annabi S.a.w🤲.
Fatan Alkhairi 🙏.