KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

ALLAhu AQbar; Ina Masu Zagin Marigayiya Mama Daso To Yana Da Kyau Ku Daina Gadai Abin Al’jabin Da’ya Faru Lokacin Da Ake Sakata A Cikin Kabarin…

Allahu Aqbar Kullu Nabsin Za’ikka’tul Maud Ina Masu Zagin Marigayiya Baba Daso Wato Saratu Gidado To Yana Da Kyau Ku Daina Domin Kuwa.

Dukkan Mai Rai Ma’macine Wannan Fadar Allah Madaukacin Sarki Cee Bawai Maganar Bawansa Bache Kadai Yan Uwa Sannan.

Kuma Ya Kamata Ku Gane Cewa Ita Wannan Baiwar Allah Wato Saratu Gidado Daso Bayan Rasuwar Tama Tana Ta Samun Sheta Agun Mutane Daban Daban Dan Haka Muma.

Muna Mata Fatan Allah Yasa Ta Cika Da Imani Muma Allah Yasa Mucika Da Imani Domin Albarkacin Annabi Da Alkur’ani Mai Girma Allah Yasa Aljanna Ce Makoma Garemu Gaba Daya 🙏.

Fatan Alkhairi 🤲.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button