KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
MAGANGANUN MALAMAN ADDINI; Kan Rasuwar Mama Daso Wato Saratu Gidado l Pantami l Guruntum…
Qalu Innanillahi’Wa’inna Ilaihin Raji’Un😭 Rayuwa Kenan Bayan Mutuwar Saratu Gidado Daso Allah Sarki Alhamdulillahi Tana Samun Shai’da Kalah Kalah A Gurin Al’ummar Annabi Muhammadu S.a.w.
Akasin Yadda Mutane Suke Zato Shiyasama Duk Wanda Yake Aikata Abubuwan Da Suke Na Alkhairi Toh In Allah Ya Yarda Zai Dikga Samun Shai’da Kalah Kalah Ta.
Alkhairi Muna Fatan Allah Yasa Mucika Da Imani Gaba Daya Domin Albarkacin Annabi Da Alkur’ani Mai Girma Allah Yasa Aljanna Ce Makoma Garemu Gaba Daya 🙏.
Fatan Alkhairi 🤲.