KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

ALLAh SARki; Manyan Dalilan Da Suka Sa! Adam A Zango Ya Rabuda Matan Daya Aura Gaba’Daya Inda…

ALLAh SARki; Manyan Dalilan Da Suka Sa! Adam A Zango Ya Rabuda Matan Daya Aura Gaba’Daya Inda Babban Jarumin Masana’antar Kannywood Wato Adam A Zango Ya Bayyana.

Halin Daya Ke Ciki Tsakaninsa Da Al’umma Sannan Yace Mutane Samsam Basa Yiwa Mutum Uzuri Akan Wasu Abubuwa Da Suke Faruwa Da Mutum A Rayuwarshi Kuma.

Zango Ya Kara Da Cewa.Akwai Mutane Wanda Yanzu Suke Ganin Su Yanzu Jarumaine Bazai Yuwu A Halin Yanzu Su Kira Kansu Da Mutanan Zango Ba Sabuda.

Suma Sun Shahara Gani Suke Kamar Kaskancine Hmm Allah Ya Kyauta Shine Fatan Mu Allah Yasa Mu Dace Ameen Summah Ameen 🙏.

Fayan Alkhairi 🤲.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button