BABBAR MAGANA; Tijjani Asase Ya Chacchaki Adam A Zango Bayan Maganar Daya…
BABBAR MAGANA; Tijjani Asase Ya Chacchaki Adam A Zango Bayan Maganar Daya Yi A Kafafan Sada Zumunta Kamar Yadda Yace Ya Taimaki Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Da Yawa Amman Kamar Bai Musu Hakan Ba.
Jarumin Wato Tijjani Asase Yace Adam A Zango Bai Kamata Ya Fito Yana Wannan Maganar Ba Zai Bashi Shawara A Matsayinsa Na Abokin Sa Dan Haka Ya Kamata Ya Tuna Da Cewa Shima Akwai Abubuwan Daya Keyi Wanda Bai Kamata Ba Domin Kuwa.
Idan Akayiwa Mutum Matuwa Adam A Zango Bazai Zoba Sannan Bazai Ko Kiraka A Waya Ya Cema Ya Hakuri Ba Amma Sarki Ali Nuhu Duk Wani Abu Idan Ya Faru Da Kai Zai Zoma Ko Ya Kiraka A Waya Inma Baka Kirashi Ba Zai Ringama Maganar Mai Yasa Baka.
Kiransa Wannan Tsarin Sarki Ali Nuhu Kenan Yace Amma Shi Zango Ana Arziki Dashi Kamar Yadda Yace Adam A Zango Zai Iya Zuwa Ya Yima Film Ba Tareda Ya Karbi Kudin Kaba Sannan Kamar Yadda.
Ya Fada Zai Iya Baka Kyautar Mota’ Ko Wasu Kudade Toh Ya Abun Yake Nee Wannan Ga Matsalarsa Shima Wannan Ga Tasa Hmm Menene Ra’ayinku Akan Wannan Lamari!?.
Fatan Alkhairi 🙏.