KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Nikan Bantaba Aure Kuma Bani Da Yarinya Kamar Yadda Wasu Mutane Suke Yadawa Bayan Tattaunawa Da Hadizan Gabon🇬🇦
Nikan Bantaba Aure Kuma Bani Da Yarinya Kamar Yadda Wasu Mutane Suke Yadawa Bayan Tattaunawa Da Hadizan Gabon🇬🇦.
Fucacciyar Jarumar Masana’ antar Kannywood Wato Hadiza Aliyu Gabon Tayi Cikakken Bayani Kan Zargin Da Al’umma Sukeyi Bayan Wasu Suna Ta Yada Jita Jita Kan Cewa Tana Da Diya Ta Kara Da Cewa Ita.
Batama Tabayin Aure Ba Tunda Take A Rayuwarta Shin Menene Ra’ayinku Kan Wannan Lamari Ko Kuma Wannan Fata Zakuyi Mata!? Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Fatan Allah Yasa Mu Dace Ameen Summah Ameen 🤲.
Fatan Alkhairi 🙏.