Uncategorized
TiQashi; Jama’a Sunyi’ca Akan Tsohuwar Matar Adam A Zango Bisa Rungumar Dan’ta Da Take’yi A Shafin TikTok Suna Tikar Rawa Ta…
TiQashi; Jama’a Sunyi’ca Akan Tsohuwar Matar Adam A Zango Bisa Rungumar Dan’ta Da Take’yi A Shafin TikTok Suna Tikar Rawa Tare Tabbas Duk Wanda Yake Da Wani Abun Nema Na Fada Toh Bazai Taba Tsallake Tsarin Masu Neman Abun Da Zasuce Ba Amma Dai Mutane Basa Rasa Abun.
Magana Akai Matukar Sunga Wani Abu Wanda Baikai Ya Kawo Ba To Zasu Ta’ca Akansa Domin Kuwa Wanna Baiwar Allah Wanda Tayi Bidiyon Tare Da Shi Dan Cikin Tane Ba Wani Ba Dan Haka Mutane Mudai Na Shiga Abun Da Babu Ruwanmu Dan Allah.
Fatan Alkhairi 🙏.