KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
MASha ALLah; Adam A Zango Ya Bayyana Sarki Ali Nuhu A Matsayin Mai Gidan Sa A Masana’antar Kannywood Bayan…
MASha ALLah; Adam A Zango Ya Bayyana Sarki Ali Nuhu A Matsayin Mai Gidan Sa A Masana’antar Kannywood Bayan Tsawon Lokutan Da Aka Shafe Shakaru Ba Tareda An Fashinci Yadda Abun Yake Ba A Tsakaninsu Ma’anadai Wannan Shine Haduwarsu Data Bayyana Wane Oga Wane Mai Gidan.
A Tsakaninsu Domin Kuwa An Gane Wanda Ya Kasance Yaro A Ciki Kuma An Gane Mai Gida Kamar Wasu Suke Cewa A Baya Ali Nuhu Shine Mai Gidan Dan Shine Sarki A Masana’antar Kannywood Amma Ku A Ganinku Tsakanin Ali Nuhu Da Adam A Zango Wannene Oga !!!???.
Muna Muku Fatan Alkhairi 🙏.