KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

SAI KUN SHIGA ALJANNA; Indai Kunyi Ruko Da Abu Biyu2 Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah…

SAI KUN SHIGA ALJANNA; Indai Kunyi Ruko Da Abu Biyu2 Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah.

Barkanku Da War Haka Yan Uwa Da Abokan Arziki Fatan Kuna Lafiya Yan Uwa Jawabi Na Farko Shine Inadai Kayi Ruko Da Allah Da Manzon Allah S.a.w

Sannan Kayi Ruko Da Abubuwan Da Allah Da Manzon Sa Suka Ce Abi Ko Kuma Suka Ce Ayi Ma’anadai Abinda Allah Da Annabi Suka Ce Muyi Koyi Da Shi Toh Insha Allah Zamu Kasance.

Wasu Daga Cikin Yan Aljanna Muna Fatan Allah Yasa Mu Dace Domin Albarkacin Annabi Da Alkur’ani Mai Girma Yan Uwa Da Abokan Arziki Fatan Zamu Aiki Da Lura Allah Ya Amsa Mana🤲.

Fatan Alkhairi 🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button