KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Shin Tsakanin Manyan Mawakan Nan Naziru Da Rarara Da Alan Waka Wa Ya Kamata A Bashi Kambun Shatan Zamani !!!???…
Shin Tsakanin Manyan Mawakan Nan Naziru Da Rarara Da Alan Waka Wa Ya Kamata A Bashi Kambun Shatan Zamani !!!???…
Barkanku Da War Haka Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Fatan Kuna Lafiya Yan Uwa Muhawara Tsakanin Mawaki Naziru M Ahmad Sarkin Waka Da Kuma Dauda Kahutu Rarara Da Alan Waka.
Wanne Yafi Kamata Abawa Kambun Shatan Zamani A Wannan Lokacin Da Muke Ciki Da Fatan Zamu Ji Daga Gareku Yan Uwa Allah Yasa Mu Dace Ameen Summah Ameen 🤲.
Fatan Alkhairi 🙏.